Masarautar Zongo Gomoa Dabenyin
English:
Masarautar Zongo Gomoa Dabenyin is a traditional authority rooted in culture,
leadership, and unity. It represents the heritage and identity of the Zongo community.
Hausa:
Masarautar Zango Gomoa Dabenyin masarauta ce ta gargajiya wadda ta ginu bisa al’ada,
shugabanci da hadin kai.
Our History | Tarihin Masarauta
English:
The Masarauta was established to provide leadership, guidance, and cultural
preservation for the Zongo people of Gomoa Dabenyin.
Hausa:
An kafa Masarautar domin samar da shugabanci, jagoranci da kare al’adun al’ummar Zongo
na Gomoa Dabenyin.
Values & Purpose | Manufofi
Tradition | Al’ada
Kiyaye tarihi da al’adun gargajiya.
Leadership | Shugabanci
Jagorantar al’umma cikin adalci da hikima.
Unity | Hadin Kai
Karfin al’umma yana cikin hadin kai.
Our Symbol | Alamar Masarauta
English:
The symbol of the Masarauta represents authority, strength, and responsibility
toward the people.
Hausa:
Alamar Masarauta tana wakiltar iko, karfi da alhakin shugabanci ga al’umma.
Role of the Masarauta | Aikin Masarauta
English:
The Masarauta serves as a bridge between tradition and modern society,
promoting peace and development.
Hausa:
Masarauta tana zama gada tsakanin gargajiya da zamani domin tabbatar da zaman lafiya
da ci gaban al’umma.